<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>4</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Halittar Allah, furta yau yabonku baki ɗaya.
 Allah mai iko yana nan, mai ikon zamanai.

[V2]
 2) Fansassun Yesu, shaida yau ƙaunarku baki ɗaya.
 Immanuel ke tare da mu, mai ikon namu rai.

[V3]
 3) Ƙaƙƙarfan Ruhu, shirya yau yaƙi na Masu Bi.
 Ruhu na gaskiya yana nan, jagabanmu ne shi.

[V4]
 4) Ku kamilai, rabonku can ku duba fuskarsa.
 Tare da ku, mu rcra yabo, mu yi sujada ma</lyrics>
<title>Halittar Allah, Furta Yau Yabonku Baki Ɗaya LW4</title>
</song>